fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hoto: Kwamandan Boko Haram da ya mika wuya da kansa hannu soji

A baya ne dai shafin hutudole ya kawo muku labarin yanda wani kwamandan Boko Haram ya mika wuya da kansa ga sojojin Najeriya.

Hedikwatar tsaro ta bayyana cewa Yahaya wanda aka fi sani da Sa’ad Karami wanda kwamanda ne a Boko Haram ya mika wuya ga sojojin Najeriya dake Monguno da kanshi.

A baya ja jagoranci kai hare-hare da dama.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *