fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hoto: ‘Yan Bindiga sun kashe tsohon dan takarar Gwamnan jihar Zamfara

‘Yan Bindiga da suka hudewa mutans wuta akan hanyar Kaduna zuwa Abuja sun kashe tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Zamfara.

 

Alhaji Sagir Hamisu ya rasu ne bayan da ‘yan Bindigar suka tare motocin suka kashe matafiyan, kamar yanda Rahotanni suka bayyanar.

 

Anka Boy da ya saba kawo rahotanni kan yanda lamuran tsaron jihar Zamfara ke gudana ya kawo labarin.

Wanda suka san mamacin sun bayyanashi da cewa,  Mutumin kirki ne.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *