fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hoto: Yanda aka kalawa matasan Arewa dake aikin gini sharri aka kamasu da sunan yan Bindiga a Ekiti

An kalawa wasu matasan Arewa dake aikin gini a jihar Ekiti sharri inda aka kaiwa ‘yansanda rahoton cewa, ‘Yan Bindiga ne, aka kamasu.

 

Saidai bayan bincike an gano cewa matasan ma’aikatane dake aikin gini a wani kamfanin gini dake jihar.

 

Kwamishinan ‘yansanda, Tunde Mobayo ya bayyana cewa, an yi hakan ne dan kawo tashin tashina, kuma ya gargadi masu yin hakan su daina.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *