fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hoto:Ahmed Musa yayi Murnar sabon aurensa

A karin farko, Tauraron dan kwallon Najeriya,  Ahmed Musa, yayi murnar sabon Aurensa.

 

Musa ya saka hotonsa tare da amaryarsa a shafinshi na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *