fbpx
Wednesday, December 1
Shadow

Hoto:An kama wani dan fashi bayerabe da shigar Fulani

Jami’an tsaro a jihar Ogun sun kama wani dan fashi bayerabe da shiga irin ta Fulani.

 

Biodun Rasheed da abokan aika-aikarsa suna fashine yayin da jami’an tsaro suka kai samame kansu.

 

Saidai abokan nasa sun tsere inda shi kuma aka kamashi. Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da kamen, inda yace kuma suna kokarin kama abokan dan fashin da suka tsere.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *