fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hoton Ahmed Musa me shekaru 28 tare da Abokin aikinsa me shekaru 25

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa wanda kwanannan ya koma bugawa tsohuwar kungiyarsa ta Kano Pillars wasa kenan tare da wani abokin aikinsa.

 

Ahmed Musa me shekaru 28 kenan tare da abokin aikinsa, Abdullahi Musa me shekaru 24, hotunan sun watsu sosai a shafukan sada zumunta inda mutane suka rika mamakin lamarin.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *