fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Hoton Budurwar data lashe kyautar sarauniyar kyau a Najeriya

Oluchi Madubuike wadda dama itace ta lashe kyautar wadda ta fi kowa kyau a Abuja ta kuma lashe kyautar wadda tafi kowa kyau a Najeriya ta shekarar 2021.

 

Mata 37 ne daga duka jihohin Najeriya da Abuja suka shiga gasar amma Oluchi Madubuike ta dokesu.

 

A jiya Asabar, 18 ga watan Satumba ne aka gudanar da gasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *