fbpx
Monday, May 10
Shadow

Hoton Dalibin jami’ar Greenfield ta Kaduna da ‘yan Bindiga suka kashe

Daya daga cikin daliban jami’ar Greenfield dake Kaduna kenan da ‘yan Bindiga suka kashe kenan.

 

Shahararren me amfani sa shafin Twitter, Waspapping ne ya bayyana hoton dalibin inda yace ‘yar uwarsa ce ta aika masa. Yayi fatan a masa addu’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *