fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hoton mata me ciki da ‘yan Bindiga suka kashe saboda tace bata iya tafiya

Sanata Shehu Sani daga Jihar Kaduna ya bayyana cewa, wata mata, me ciki dake aiki da asibitin koyarwa na jami’ar ABU ta gamu da ajalinta a hannun ‘yan Bindiga.

 

Yace matar ta gayawa ‘yan Bindigar da suka sace ta ba zata iya tafiya ba, shine suka kasheta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *