fbpx
Monday, November 29
Shadow

Hoton matar da aka kama tawa karamin yaro fyade: Saidai yaron yace ba fyade ta masa ba, da son ranshi suka yi lalata

An kama wata mata me ciki da tawa wani karamin yaro dan shekaru 15 fyade.

 

Heiry Calvi dake karantarwa a makaranta dake Florida ta kasar Amurka na fuskantar tuhumar cin zarafin karamin yaro.

 

Yaron dai yace ba fyade ta masa ba  da son ranshi suka yi lalatar amma an sanar dashi cewa doka bata yadda da hakan ba, har sai ya kai shekaru 18.

 

An dai kasa tantance cikin na wanene. Amma dai ‘yansanda sun kama matar suna bincike.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *