fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Hoton Me talllar Rake yana tsintoshi daga kwata ya dauki hankula

Wannan hoton wani me tallar Rakene daya dauki hankila sosai a shafukan sada zumunta akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akanshi. An ganshi ya tattaro raken da yake talla ya zube cikin kwata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Da yawa dai sun jawo hankulan mutane su rika kula da abinda suke ci.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *