fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hoton soja marar Lafiya ana dubashi akan gadon kara ya jawo cece-kuce

Wannan hoton wani sojan Najeriya da ake dubashi a kan gadon kara ne da ya jawo cece-kuce.

 

Lamarin ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda ake ta raddi kala-kala. Wasu dai sun yi uzurin cewa a filin daga ne inda sojan ke samun agajin gaggawa kamin a kaishi Asibiti.

 

Inda wasu kuma suka rika caccakar gwamnati da gazawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *