fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hoton wani matashi da ya kashe kansa a Kwara

Wani matashi ya kashe kansa a jihar Kwara.

Lamarin ya farune a Ogidi, jihar ta Kwara inda matashin ya kashe kansa ta hanyar Rataya.

 

An gano gawar matashin na lilo a sama amma ba’a san dalilin matakin da ya dsuka ba.

 

Saidai ya dan jima yana kukan matsalolin rayuwa sun masa yawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *