fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Hoton wata mata data fita dan zuwa kasar Saudiyya aikatau, wani ya dirka mata ciki ta haifi ‘ya’ya biyu

Wata mata data fita zuwa kasar Sadiyya dan aikatau ta dawo gida da ‘ya’ya biyu na wani dan kasar Sudan da ya dirka mata ciki.

 

Matar wadda ‘yar kasar Kenya ce tace ta je Saudiyya dan samun aiki ne dan inganta rayuwar ‘ya’yanta amma ta kare da dawowa da ‘ya’ya 2.

 

Matar dai ta shafe shekaru 7 a kasar Kenya amma bata dawo da komai ba sai wadannan ‘ya’ya nata 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *