fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hoton yanda aka kama me garkuwa da mutane da makamai

Jami’an tsaro a jihar Kogi sun kama me garkuwa da mutane, Umar Muhammad me shekaru 25.

 

An bayanashi da wanda yake daya daga cikin masu garkuwa da mutane da fashi da makami da suka addabi jama’a.

 

Kakakin ‘yansandan yankin, DSP William Ovye Aya ya tabbatar da kamen.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *