fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hoton yanda aka sace wata karamar Yarinya daga Adamawa aka kaita Legas

An yi garkuwa da wata Yarinya daga jihar Adamawa aka kaita Legas.

 

Hadimar Gwamnan Jihar, Miracle Musa ta sanar da cewa, tana neman dangin wannan yarinya dan mayar da ita wajansu.

 

Yarinyar ta bayyana cewa, Sunanta Rabo kuma wata mata ce ta dauko ta daga Adamawa zuwa Legas.

“A Child Stranded In Lagos. Her name is Rabo, she was found stranded without care. She understand Hausa a little bit, but could not speak in English. She said that one lady brought her to Lagos from Adamawa (Koma by tribe). We are presently making an effort to connect her to her parents or guardians pls. Help us to announce on your platform pls. In case this the contact to locate the girl 08187676290 Rev. Musa James, Jakande, Lekki. “

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *