fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Hoton yanda Fuskar matashin soja ta koma shekaru 4 bayan yakin da yayi ta dauki hankula

Matashin soja, Evgeny Stepanovich Kobytev a shekarar 1941 ya tafi yaki wanda aka kammala a shekarar 1945.

 

Burinsa ya zama kwararre wajan kirkira amma kamin ya cika burin nasa sai kasar Jamus ta kaiwa Soviet union hari wanda hakan ya tursasa masa shiga aikin soja.

Hutudole ya fahimta daga rahoton Vintagenewsdaily cewa sojan ya shekara 4 yana yaki, amma bayan yakin gaba daya kamannin sa sun canja inda ya koma dattijo.

 

An ajiye hotunan nasa a dakin Tarihi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *