fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hoton Yarinya me shekaru 15 da ta mutu suna tsaka da lalata da saurayinta a cikin mota

Wata yarinya me shekaru 15 ta mutu yayin da suke tsaka da lalata da saurayinta a cikin mota.

 

Lamarin ya farune a kasar Brazil inda wanda suka yi lalata din dan shekaru 26 ne. ‘Yansansa suna jiran bincike lauyoyi akan gawar matashiyar.

 

An ruwaito cewa dai bugun zuciyane ya kashe matashiyar. Sunan yarinyar Gabrielle Dickinson Alves kuma an bayyana ta a matsayin me kwazo sosai a tsakanin abokanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *