fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hoto:Yanda Saurayi ya dauko karuwa su yi lalata amma da suka shiga daki ta zama Akuya, ya haukace

Wani Saurayi da ya dauki Budurwa a kan titi dan zuwa daki su yi lalata, ya haukace.

 

Mutumin me suna, Joel Namasaka ya bayyana cewa ya gamu da budurwar ne a kasuwa inda ya nemi abinda yake bukata kuma ta amince.

 

Ya tafi da ita dakinsa dake Kauyen Mayuge a kasar Kenya inda anan ne yace ta zama Akuya, kamar yanda K24 TV ta ruwaito.

 

Mahaifinsa yace gaba daya dan nasa ya fita hayyacinsa inda yanzu dole sun daureshi a cikin gida.

“I was shocked when I saw my son brought home by a bodaboda rider all the way from Kakamega. A few minutes after his arrival, the boy changed and started behaving like a possessed person.

“He started burning his clothes, beating people, removing his trousers whenever he sees a woman and he is now eating uncontrollably. We have been forced to lock him up inside a house.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *