fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotuna: A’isha Yesufu ta yi murnar kammala karatun da danta yayi a kasar Ingila

Sananniyar me faftutukar neman ‘yanci, A’isha Yesufu ta yi murnar kammala karatun da danta yayi a kasar Ingila.

 

A’isha ta bayyana murnarta karara a waau hotunan data dauka da dan nata me suna Amir.

 

Ya kammala karatunne daga jami’ar Regents ta birnin Landan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *