fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotuna an kama dan shekaru 18 dakewa mutane fashi da Bindigar karya

Hukumar ‘yansandan jihar Delta ta kama ‘yan fashi 3 a gurare daban-daban dake addabar al’ummar jihar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Bright Edafe ne ya bayyana haka inda yace cikin wanda aka kama akwai matashi dan shekaru 18.

 

Yace matashin ya kware wajan raba mutane da kayansu ta hanyar Amfani da Bindigar karya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *