fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Hotuna: An kama Fasto da sassan jikin dan Adam

‘Yansanda a jihar Osun sun kama wani Fasto, Olagunju Adetunji da sassan jikin dan Adam.

 

An kamashine tare da Rasheed Ajani, Saka Akeem, Abiodun Adetimilehin da Adewumi Gbadamosi, wanda suma ana zargin matsafa ne bayan kashe wata me suna Kehinde.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Wale Olokode ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace nan gaba kadan za’a gurfanar da wanda ake zargi a Kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *