fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotuna: An kama Faston da ya kashe matarsa ya binne gawar

A yankin Ikot na jihar Abia, an kama wani Fasto me suna Enoch bisa zargin kashe matarsa.

 

Ana zargin ya kashe tane dan yayi amfani da ita wajan tsafi. 9news ta ruwaito cewa, an baiwa Faston sa’a ne akan cewa, idan yana son mabiya, sai ya kashe matar tasa.

 

Ya kashe ta ya binne a wani biyayyen kabari wanda daga baya aka Gano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *