fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna: An kama gawurtaccen me sayarwa da ‘yan Bindiga makamai a Kaduna, Zaku sha Mamaki idan kuka ga inda yake boye makaman

Jami’an tsaro a jihar Kaduna sun kama wani kasurgumin me sayarwa da ‘yan Bindiga makamai me suna Geoffrey Ayuba a Kafanchan dake karamar hukumar Jema’a a jihar.

 

An kamashine sanye da kayan Fulani kuma da Bindigar AK47 da makamai wanda ya boye a cikin injin Motar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Muhammad Jalige ne ya bayyana haka inda yace ana kan ci gaba da bincike kan lamarin.

“The Operatives of the Kaduna Police Command attached to Kafanchan Divisional Headquarters on July 28, 2021, at about 1600hrs while acting on reliable information from a good samaritan, intercepted an Opel Vectra vehicle with registration number KAF 733 MK driven by one Geoffrey Ayuba ‘m’ of Unguwan Rimi Kafanchan in Jema’a LGA of Kaduna State.

 

“Investigations are ongoing as the suspect has provided useful information to the Police that will facilitate further breakthroughs,” the statement said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *