fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotuna: An kama mahaifiyar data yadda akawa diyarta me shekaru 12 ciki har ta haihu

Jami’an tsaro a kasar Amurka, sun kama wata mata, Desiree Castaneda da ta yadda wani dan shekaru 24 ya rika soyayya da diyarta me shekaru 12.

 

Ya dirkawa yarinyar ciki har ta haihu. Wani abin mamaki shine mahaifiyar yarinyar har biki sukayi na haihuwar da ta yi.

 

Lamarin ya farune a Oklahoma inda shima saurayin, Juan Miranda-Jara ya tabbatar da laifin nasa.

 

An kama mutuminne bayan da ya kai yarinyar Asibiti yayin da take Nakuda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *