fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotuna: An kama wani sanannen barawo da bindigar katako a Jihar Bayelsa

A cewar wani wanda abin ya faru a gaban idonsa, wanda ake zargin mai suna Tari, ya iske matashiyar tana fira da kawayenta a shafukan sada zumunta da wayarta.

Ba tare da bata lokacin ba ya nuna mata wani katoko da ya sarrafa a matsayin kuma ya nemi ta ba shi wayarta amma sai ta masa ihun barawo, inda nan take saurayin ta ya kawo mata dauki tare da damke barawon.

Ihun nata yasa sauran makwabtansu suka fito kuma suka sauke wa barawon gajiya kafin daga baya su hannan ta shi ga yan sanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *