fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotuna: An kashe me garkuwa da mutane yayin da ya je karbar kudin fansa

An kashe wani dan Bindiga da ya je karbar kudin fansa a kauyen Abobo dake karamar hukumar Okehi ta jihar Kogi.

Mafarautan suka kashe dan Bindigar.  Su uku ne suka je karbar kudin amma sai aka bude musu wuta.

Saida 2 daga ciki sun tsere da raunin Bindiga kuma an yi sa’ar Kubutar da wanda suka sace din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *