fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Hotuna: An yiwa shugaba Buhari rigakafin coronavirus a karo na 3

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi rigakafin coronavirus a karo na 3 da aka masa a fadarshi.

Coronavirus dai ta dawo Najeriya gadan-gadan wadda a wannan karin aka saka mata sunan Omicron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *