fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna: Atiku Abubakar ya kaiwa Gwamna Wike ziyara

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kaiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ziyara.

 

Ganawar tasu ta kasance a asirce amma ana tsammanin ta tabo maganar zaben 2023 ne inda ake kallon wannan ziyara a matsayin shirin Atiku na sake neman shugabancin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *