fbpx
Friday, January 21
Shadow

Hotuna/Bidiyon: Wani matashi a Sakkwato ya kirkiri hannun da zai taimakawa mutane masu hannu daya ko kuturta

Abubakar Muhammad wanda aka fi sani da Abba injiniya, Dan asalin Jihar Sakkwato ne wanda Allah ya baiwa fasahar kirkiri musamman fannin robot (wato abubuwa masu sarrafa kansu).

A yanzu haka ya kirkiri wani hannu da yake aiki tamkar hannun mutum domin mutane masu fama da lalura kuturta, ko wadanda suka rasa hannu daya da makamanta su.

A fira da nayi da shi a yau da safe, yayi kira da Gwamnatin da kamfanoni da su tallafawa irinsu domin kawo cigaba a cikin wannan kasa ta Nageriya.

Kalli bidiyon yadda abun ke aiki;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *