fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Hotuna Bikin Sallah: Shugaba Buhari ya karbi Bakuncin gwamnan Ogun

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Gwamnan Ogun, Dapo Abiodun a mahaifarsa dake Daura jihar Katsina.

 

Tare dashi akwai shugaban kamfanin Oando da Daraktan SMEDAN da Sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *