fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Hotuna: Boko Haram ta nuna muggan makaman data kwace daga hannun sojojin Najeriya

Kungiyar Boko Haram ta nuna makaman data kwace a harin da ta kaiwa sojojin Najeriya a garin Rann na karamar hukumar Kalabalge ta jihar.

 

Lamarin ya farune a kwanakin baya inda Boko Haram ta kwace iko da garin na dan wani lokaci kamin sojojin su sake kwatoshi.

 

A wata sanarwar farfaganda dsta fitar, Boko Haram ta nuna makaman data ce ta kwace daga hannun sojojin Najeriya.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *