fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotuna: Bola Tinubu ya kaiwa Tanko Yakasai ziyara

Tsohon Gwamnan jihar Legas kuma Jigo a jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya kaiwa Uban kasa a jihar Kano, Tanko Yakasai ziyara.

 

Wadannan hotunane daga wajan ziyarar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *