fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Hotuna da Bidiyo: Shugaba Buhari ya gana da Firai Ministan kasar Canada

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin ganawar da yayi da Firaiministan kasar Canada, Justin Trudeau a Birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia inda ake taron kungiyar hadin kan Afrika ta AU


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sun yi ganawarne kan dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar ta Canada.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *