fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Hotuna da Bidiyo: Yanda wasu ‘yan Najeriya ke zanga-zanga a kofar gidan da Shugaba Buhari ya sauka a Landan dan Kunyatashi

Tsohon hadimin shugaban kasa a Mulkin Goodluck Ebele Jonathan, Reno Omokri ya bayyana cewa ya jagoranci zanga-zanga zuwa Abuja House a Landan inda a nan ne ake zaton shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka.

 

Shugaba Buhari ya je kasar Ingila ganin Likitansa kamar yanda ya saba yi duk shekara, fadar shugaban kasa tace zai dawo Najeriya nan da mako na 2 a watan Afrilu.

 

Reno dake amfani da taken HarassBuhariOutofLondon yace sun je kofar gidan da shugaba Buharin ke zaune amma baamma bai fito ba.

 

Yace an kawo jami’an tsaro amma duk da haka basu gudu ba. Yace shugaban ya kamata ya koma Najeriya ya warware matsalar da ya samar.

 

“General @MBuhari is not running a government. He is running a criminal enterprise. He killed #EndSARS protesters and now he is in London to secure his life? Send the coward back to fix the mess he created”-

Excerpts of my speech at the ongoing #HarassBuhariOutOfLondon in London

 

General @MBuhari’s people called the police on me. I was questioned and let go, the #HarassBuhariOutOfLondon. The police established that we had broken no laws and we were observing proper #COVID19 protocols. This government’s attempt to stop failed big time! #BuhariTormentor

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *