fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Hotuna Da Duminsu: An gabatarwa shugaba Buhari waya ta farko da aka kera a Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar Zartaswa da aka saba yi duk ranar Laraba.

 

Shugaban ya rantsar da wasu manyan kwamishinonin tarayya sannan kuma an gabatar masa da waya ta farko da aka kera a Najeria.

 

HMTI Otunba NIyi Adebayo ne suka kera wayar.

 

Dama dai Ministan Sadarwa da tattalin arzimin Zamani,  Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa, an fara kera wayar hannu da layin wayar a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *