fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Hotuna Da Duminsu: An kama Dan kasar Waje dake yiwa ‘yan Bindiga safarar makamai

Jami’an tsaro a Jihar Zamfara sun kama wasu mutane 5 wanda ciki akwai me yiwa ‘yan Bindiga safarar makamai.

 

‘Yansandan sun gabatar da masu laifinne a garin Gusau, yau, Juma’a 14 ga watan Mayu.

 

Kakakin ‘yansandan jihar,  Muhammad Shehu yace an kama wanda ake zarginne bisa hadin gwiwa da Fulani Makiyaya.

 

Daga ciki akwai Ali Kacalla wanda dan kasar Nijar ne, yace ya kwashe shekaru 3 yanwa ‘yan Bindiga safarar Makamai

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *