fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotuna da Duminsu: Shugaba Buhari ya gana da Gwamna Zulum

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum a fadarsa.

 

Wadannan hotunan ganawar tasune kamar yanda hadimin shugaban kasar, Buhari Sallau ya wallafa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *