fbpx
Monday, September 27
Shadow

Hotuna da Duminsu: Yanda jama’ar gari da sojoji suka tsere yayin da Boko Haram ta kai sabon hari Jihar Borno

Rahotanni daga jihar Borno na cewa kungiyar Boko Haram ta kai sabon hari garin Rann dake karamar hukumar Kalabalge inda ta kori sojoji daga garin.

 

Wanda suka shaida lamarin sun ce ISWAP data balle daga Boko Haram ta shiga garin da yawa amma ta rika barin fararen hula suna tserewa ba tare da hantara ba.

Wani ma’aikacin agaji daya tsere ya bayanawa Daily Times Nigeria cewa, maharan sun kona barikin soji dake garin da motocin yakin sojojin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *