fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Hotuna: Dan kwallo Riyadh Mahrez ya nemi auren Budurwarsa

Dan kwallon kasar Algeria me bugawa kungiyar Manchester City wasa, Riyadh Mahrez ya bayyana neman auren busurwasa, Taylor Ward bayan sun shafe watanni 16 suna soyayya.

 

Ya bata zoben Neman auren da darajarsa ta kai £400,00 a yayin da suke yawon shakatawa a Greece.

 

A watan Fabrairu na shekarar 2020 ne suka fara soyayya, kamar yanda the sun suka ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *