fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Hotuna: Dansanda ya harbi budurwarsa saboda ta ki yadda ta aureshi

Ana zargin wani babban dansanda Bishop Eno a jihar Delta da kashe budurwarsa saboda ta ki amincewa ta aureshi.

 

Sun yi soyayya tsawon shekaru 5 kamin matar ta gano cewa yana da aure hadda da.

 

Dalilin haka tace ba zata aureshi ba. Shi kuma yace ta mayar masa da Miliyan 1.5 da ya kashe wajan bude mata shago. Ta amince zata bashi kudin.

 

Amma daga baya sai ya bida gida ya harbe ta da bindiga

 

Kadan ya rage bata mutu ba, Allah ya tsareta, aka garzaya da ita Asibiti.

”Bishop Eno who I have attached his picture here is an officer of the Nigerian Police Force wearing SARS uniform and serving in Isoko.

For five years, he dated the lady attached, only for her to find out that he was married with a kid. He asked for her hand in marriage last week which she turned down.

Officer Eno then asked that she refunds the N1.5M he spent in opening shop for her which the family agreed to on Wednesday.

Brutal like the Edenic serpent, he couldn’t wait for the day agreed as he went with a service pistol to the girlfriend’s house and shot her.

She almost passed on as she was rushed to a hospital in Warri where she was given oxygen. Officer Eno is on the run and needs to be arrest. ”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *