fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotuna Gawarwakin Boko Haram Fululu a kasa da Sojojin Najeriya suka kashe

Sojojin Najeriya sun dakile harin Boko Haram a garin Damasak inda dake jihar Borno a makon da ya gabata.

 

Lamarin ya farune a karshen makon daya gabata inda Sojojin suka kashe ‘Yan Boko Haram 7 da kwace Motocin yakin Kungiyar 5 da kuma Bindigun AK47 5 da makamai da sauransu.

UPDATE: A busy weekend in the frontline as Nigerian troops with close air support repelled ISWAP terror group Incursion into Damasak town in Borno State. Troops killed 7 terrorists in another frontier around Mafa axis, recovered 5 gun trucks, 5 AK47 rifles, motorbike & ammunition.

https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1381529015761141762?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *