fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Hotuna: Gidan da ya fi kowane tsada a Duniya

Gidan da akewa Lakabi da The One, watau Daya Tilo dake LA a kasar Amurka kenan wanda shine ya fi kowane gida tsada a Duniya.

 

An masa farashi akan Fala Miliyan 500. Yana da Dakuna 20 da wajan sha barasa, da gidan rawa da sauransu.

 

Akwai kuka dakunan Wanka 30 a cikin gidan da kudiddifin Ninqaya da sauransu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *