fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotuna: Gwamna Ganduje ya kaiwa Tsohon Shugaban kasa, Janar Babangida ziyara

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB ziyara a gidansa.

 

Gwamna Ganduje ya kai ziyarar ne dan gaishe da Babangida kan cika shekaru 80 da yayi a Duniya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *