fbpx
Monday, October 25
Shadow

Hotuna: Gwamnan jihar Benue ya baiwa hadimansa abinci da kanshi

Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya baiwa hadimansa abinci da hannunshi.

 

Yayi hakanne dan nuna godiya bisa hidimar da suka masa.

Gwamnan ya kuma jinjinawa hadimin nasa inda yace yana fatan zasu ci gaba da aiki tukuru da kuma yi fan Allah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *