fbpx
Friday, April 23
Shadow

Hotuna: Gwamnonin Najeriya sun halarci bikin rantsar da sabon Shugaban kasar Nijar

Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnonin Najeriya sun halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Nijar, Muhammad Bazoum.

 

An yi Bikinne a Mahat Maghandi Centre dake Birnin Niamey. Gwamnonin Katsina, Borno, Sokoto, Yobe, Zamfara, Jigawa, da Kano ne suka samu Halarta.

@GovUmarGanduje and his colleagues Govs of Borno, Yobe, Sokoto, Zamfara, Katsina and Jigawa States attended the Innaugration of New President of Niger Republic @mohamedbazoum which took place at Mahatma Ghandi Conference Center, Niamey.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *