fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Hotuna Gwanin ban Tausai yanda ake ganawa wasu ‘yan Najeriya Azaba a kasar Libya

Wasu ‘yan Najeriya da suka je kasar Libya neman aiki sun ga ta kansu inda ake gana musu Azaba kala-kala.

 

Wanda suka tafi dasu ne daga Najeriya ke gana musu Azabar inda suke neman iyalansu daga Najeriya su aika musu kudin fansa.

Matat data saka bidiyon a shafinta na sada zumunta, Kate Monday tace lamarin ya farune a birnin Sabha na kasar Libya.

 

A daya daga cikin bidiyon an ga wani mutum ana dukanshi inda yake rokon danginsa su biya kudin fansa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *