fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Hotuna: Hadimin Gwamnan Katsina ya yanke jiki ya fadi yayin da ya halarci wani daurin aure

Saon hadimin gwamnan Katsina akan tsaro, Alhaji Rabe Ibrahim Jibia ya yanke jiki ya fadi a wajan wani daurin aure da ya halarta.

 

Ya fadi ya rasu ne a wajan daurin auren diyar daya daga cikin hadiman gwamnan Katsina me suna, Alhaji Ibrahim Katsina wanda aka yi a Banu Commasie, GRA dake Katsina.

 

Bayan da ya fadi, an gaggauta kaishi Asibiti inda likitoci suka tabbatar da cewa ya mutu. Marigayin, tsohon ma’aikacin hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ne kuma tuni aka yi jana’izar sa kamar yanda addinin Musulunci ya tanada.

 

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda, Wani Sanata ya bada tallafin Miliyan 20 kan gobarar kasuwar Katsina.

 

Alhaji Rabe Ibrahim Jibia, a newly appointed Senior Special Assistant on Security, Daura Zone, to Katsina State Governor,  Aminu Bello Masari, has died.

 

It was gathered that Alhaji Jibia slumped on Saturday, March 27, during the wedding fatiha of the daughter of the Special Adviser on Security matters to Governor Masari, Alhaji Ibrahim Katsina at Banu Commasie, GRA Katsina.

 

The aide was rushed to the Government House Hospital where he was pronounced dead by doctors

 

The deceased, said to be a retired personnel of the DSS, has since been buried according to Islamic rites.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *