fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Hotuna: Ikon Allah kalli yanda Rigar kariya daga harsashi ta Sunday Igboho ke dauke da rubutun larabci

Sunday Igboho da aka kaiwa gidansa Samame ya gudu, aka kuma kama makamai a gidan nasa, ya an ga rigar da yake sanye da ita, me dauke da rubutun Laranci.

 

Hotunan rigar sun watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana ra’ayoyi mabanbanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *