fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Hotuna: Inyamurai sun fara bijirewa IPOB kan tursasasu zaman gidan dole

Mutane a jihar Imo sun fara bijirewa kungiyar IPOB dake son kafa kasar Biafra inda suke fitowa suka harkokinsu ba kamar a baya ba.

 

IPOB ta nemi a rika zama a gida duk ranar Litinin dan nuna bacin rai ga kama shugabansu Nnamdi Kanu amma da alama yanzu dokar ta daina aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *